Wai meke damun yan matan kannywood suna gidan mijinsu sai su fito daga gidan mijin su cigaba da hotuna da video suna fiddo tsaraicinsu suna daurawa a social media.
Kuma idan za'ayi binchike laifinsu ne bana mazan ba to idan zaku gyara ku gyara wannan ba daidai bane.
No comments:
Post a Comment