Full width home advertisement

Travel the world

Climb the mountains

Post Page Advertisement [Top]


Kalli video yadda adam a zango yake tunawa manyan kannywood asiri da kuma dalilin da yasa suke yi masa hassada da wulakanci da nuna masa banbanci da wariya kai abin dai babu dadi wallahi saidai Allah ya bi masa hakinsa ga video nan a kasa.

Kuma shima harda laifinsa saboda ya cika tsoro kuma duk mutum mai tsoro an dunga cin gala barsa kenan a keme yake yi idan har kana son cin galabar makiyanka saika nuna masu baka da tsoro shine kawai mafitarka.




1 comment:

Bottom Ad [Post Page]

| Designed by Colorlib | Distributed By Best BlogSpot Templates