Full width home advertisement

Travel the world

Climb the mountains

Post Page Advertisement [Top]


Gaskiya yanzu abinda yan arewa yarqn musulmai suke yi ya fara matukar yawa sosai a tunaninka sai kayi tunanin cewa wannan masu yin iskanci basa da iyaye amma kuma idan ka tsaya kayi bincike sai kaga duo yawancin su yaran malam addini neh suka fi karfin su yakamata dai malam addininmu su kawo dauki akan abinda suke faruwa yanzu Allah ya kara shirya mu ameen.

1 comment:

Bottom Ad [Post Page]

| Designed by Colorlib | Distributed By Best BlogSpot Templates