Kalli yadda jaruma nafisa abdullahi ta saka wata gasa akan sabon film dinta da zai fito Mai taken suna (yaki a soyayya).
Ita dai wannan gasa data saka mu bamu ga amfaninta ba saboda ba kyauta zasu haska wannan film din ba koda anci wannan gasa ku kalli video gashinan kasa domin ka kalla kuma kaji irin gasar Data saka.
Kalli video
No comments:
Post a Comment