Travel the world
Climb the mountains
Shahararren mawakin hausar nan wato Ali isah jita wanda ake yima lakabi da Mai makobaron zinare wanda yaci zamaninsa harma yake hadawa dana wasu.
Wanda ya kadance yafi kwarewa a wajen fanin wakar soyayya ta daurin aure DA kuma ta kambaba sunan mace to a yau Ma yakuma gangarowa ta wajen sunan rahama ya wake ta.
👉👉👉👉DOWNLOAD NOW👈👈👈👈
Tags: Hausa musics
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment