Full width home advertisement

Travel the world

Climb the mountains

Post Page Advertisement [Top]


Wani video ne Wanda yake ta yawo a social media musamma Facebook da YouTube Wanda mutane suke cewa Musa Mai sana,a Dan wasan film din hausa Kuma Mai fada aji a cikin wannan kungiyar tasu wacce ake Kira da kannywood ya fito ya caccaki hotunan da wata jaruma wacce tana daya daga cikin jarumansu Wanda ake ji dasu matuka tayi Kuma a matsayin ta na musulma.



1 comment:

Bottom Ad [Post Page]

| Designed by Colorlib | Distributed By Best BlogSpot Templates