Sabon video hadiza gabon a wadansu yankuna na kaduna state lokacin da suke wani program nasu na taimakon gajiyayu da marayu da dai sauran Wanda za kaga suna bukatar taimako wannan abun a yaba mata ne saboda ba Yar wannan kasa Tamu bace Amma duk da haka take taimaka Mana fiye da yadda take yima kasar tasu.
Kalli video
No comments:
Post a Comment