Full width home advertisement

Travel the world

Climb the mountains

Post Page Advertisement [Top]


Tofa idan baku manta ba a Yan watannin baya da suka wuce jarumin kannywood wato Adam a zango yace ya fita daga masa,antar kannywood din don haka daga yanzu duk wani Abu da yake faruwa a cikinta Babu kada a saka shi a ciki saboda shi yanzu ya fita Kuma ya zama independent film maker Amma wasu daga rahama sadau tayi wannan fitsara sai ambata sunanshi suke shine ranshi har yayi wannan video Kuma ai idan baku manta ba Adam a zango bane ya kawo rahama sadau kannywood Ali nuhu.

                            Kalli video

No comments:

Post a Comment

Bottom Ad [Post Page]

| Designed by Colorlib | Distributed By Best BlogSpot Templates