Naziru m ahmad sarkin waka kowa yasa bayayin rawa to amma a wannan ranar murna ta saka shi yaba mutane matukar mamaki akan irin rawar da gwangwaje.
A bikin hadimin buhari wato bishir ahmad ga video nan mun kawo maku asha kallo lafiya.
A bikin hadimin buhari wato bishir ahmad ga video nan mun kawo maku asha kallo lafiya.
No comments:
Post a Comment