A kwanakin nan ana ta yawo da wani video ana yadawa a YouTube ana cewa nura m inuwa ne yake yima wata macce kiss a bainar jama'a a wajen dinner din biki.
Wannan njita jita ne na banza kawai saboda ba nura m inuwa bane wanda dai yake aikata abinda suna yanayi da nura m inuwa dinne amma idan kuka duba kamar bama musulmi bane dan Allah mutane mu dinga fadin alkhari ko muyi shiru.
No comments:
Post a Comment