Tsohuwar jarumar kannywood kuma wacce tana daya daga cikin manyan jaruman kannywood wato nafisat Abdullahi tayi wata rawa wacce taja mata suka sosai a Instagram da kuma tik tok
Mun samu wannan labari ne a tasha YouTube channel mai suna Tsakar Gida
Ga video nan kasa ayi kallo lafiya.
No comments:
Post a Comment