Wannan shine film din yan shi'a da akayi kuma ake nuna ta'addancin da sukeyi a ciki wannan wanda kuke gani anyiwa kiss shine ya fito a matsayin zazzaky wanda tun yanzu an fara yi masa barazanar za'a kashe shi.
Yadda akayi wannan film din kwata kwata bai dace ba shiyasa ma daga baya shi jarumin kannywood din wanda akayi wannan film din dashi wato yakubu muhammad Da ya gano yadda film din yake daga baya ya fito yayi maganar akan cewa a cire shi daga cikin film din ko nawa ne zai bayar gadai video maganar shi nan da kuma abinda ya fahimta a film din har yace a cire shi.
No comments:
Post a Comment