Travel the world
Climb the mountains
Labarai
Yan Nijeriya Ku Taya Mu Da Addu'ar Fatan Samun Kariyar Allah, Cewar Minista Sheik Pantami
Babu wani abu da zai sami tayuwa ta face sai abinda Allah ya kaddara mun, sannan kuma Allah ba ya jinkirtawa rai idan Ajalin ta ya zo.
"Don haka 'yan Nijeriya ku ta ya mu addu'ar fatan samun kariyar Allah a duk inda muke", Cewar Minista Sheik Isa Ali Pantami.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment