To gaskiya dai ta fara fitowa daga bakin manya manyan kannywood cewa wannan video tsaraicin maryam booth ba tun yanzu yake ba ya kusa, shekara ukku ana ta yi mata baraza akan za,a sake shi kowa ya gani suna ta amsar mata kudi amma kuma saboda rashin imani suka sake shi yanzu haka dai an saka jami,an tsaro su kamo su
Travel the world
Climb the mountains
Videos
Gaskiya ta fara fitowa daga bakin manya manyan kannywood akan video tsaraicin maryam booth da yake yawo a social media
To gaskiya dai ta fara fitowa daga bakin manya manyan kannywood cewa wannan video tsaraicin maryam booth ba tun yanzu yake ba ya kusa, shekara ukku ana ta yi mata baraza akan za,a sake shi kowa ya gani suna ta amsar mata kudi amma kuma saboda rashin imani suka sake shi yanzu haka dai an saka jami,an tsaro su kamo su
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment