Wannan masifa dame tayi kama kawai mutane idanuwansu sun rufe da neman duniya gaba daya mutum baya tunanin mutuwa
Kuma ko mutumin kirki yasan ba aikinsa zai kaishi aljanna ba saidai rahamar Allah to kuma ballantana wanda gaba daya babu abinda yake aikatawa sai shirka
Allah ya kara shiryamu
Kalli video
No comments:
Post a Comment