Full width home advertisement

Travel the world

Climb the mountains

Post Page Advertisement [Top]


Shahararren mawakin soyayyar nan wato hamisu breaker ya sake sambado maku wata sabuwa dal a kwali wacce itama ta soyayya ce kuma tayi matukar dadi sosai

Sunan wannan waka itace ( da kaunar ka)
Wannan mawaki yanzu yana daya daga cikin mawakan arewancin nigeria wanda ake matukar jin dadin wakokin su.



No comments:

Post a Comment

Bottom Ad [Post Page]

| Designed by Colorlib | Distributed By Best BlogSpot Templates