Full width home advertisement

Travel the world

Climb the mountains

Post Page Advertisement [Top]


Kalli yadda mansurah isah matar sani danja tsohuwar jarumar kannywood take kuka tana zubar da hawaye akan hukuncin da aka yankewa maryam sanda wacce ta kashe mijinta wacce ta dannawa mijinta wuka a tunbi sanadiyar haka ya mutu har laahira dalilin wannan kukan nata shine tana rokon Dan Allah iyayen bilyaminu su taimaka su yafewa maryam sanda ga dai video nan kasa 👇



No comments:

Post a Comment

Bottom Ad [Post Page]

| Designed by Colorlib | Distributed By Best BlogSpot Templates