Kalli tsohon hoton Nafisa Abdullahi da ta dauka shekaru 10 da suka gabata
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta inda itama ta bi sahun gasar saka hotunan shekaru goma da suka gabata da ake.
No comments:
Post a Comment