A yanzu anyi itti faqi babu abinda yake lalata tarbiyar yara maza da mata na arewacin Nigeria kamar gidan gala tunda aka fara yin gidan gala a arewacin Nigeria komai na dangane da tarbiya ya kara lalacewa kuma malaman mu suna gani amma magana ta gagara.
Travel the world
Climb the mountains
Labarai
Yaran hausawa sun lalace ne ta sanadiyyar gidan gala da aka fara yi a arewacin Nigeria
A yanzu anyi itti faqi babu abinda yake lalata tarbiyar yara maza da mata na arewacin Nigeria kamar gidan gala tunda aka fara yin gidan gala a arewacin Nigeria komai na dangane da tarbiya ya kara lalacewa kuma malaman mu suna gani amma magana ta gagara.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Sa ce pas normal revoiyen vous
ReplyDelete