√ Burin Idanu Kawai Su GanKi.
√ Yawan Tunani Sannan MafarKi.
√ Kinata Girma Abin Ba SauKi.
√ Na Yanke Shawarar Biyan SadaKi.
√ GidanKu ZanJe Da Batun AurenKi.
√ Ashe Ashe Babu Ni A RanKi.
Kin Yaudareni Kinsani Rana.
√ Bazana Yafema Zuciya Ba.
√ Bazana Daina Kukan Ido Ba.
√ Bazana Daina Baci Na Rai Ba.
√ Indai Banyo Arba DaKai Ba.
√ Ina Kake Inata Nema.
√ Masoyi Dawo Dawo Ka Karba.
√ Soyayya Ta GasKia.
√ IrinKa Na Duba Ban Gano Ba..
No comments:
Post a Comment