Subhanalillahi wai musulmai ina muke so mu kai kan mu wata jahila can tazo tana bata tarbiyar yaranmu mata wacce bata kaunar musulunci madadin mu hada kai ayi yaki da ita amma sai ya kasance mune muke nuna mata kauna da soyayya abin mamaki kuma abin kunya.
Kalli video
No comments:
Post a Comment