Kamar yadda kuka sani musbahu m Ahmed Wanda aka sani da Director/producer neh a masana,antar Kannywood yayan sarkin wakar kano Naziru m Ahmed ya shiga hidimar wannan karuwar ta YouTube mai suna muneerat abdulsalam ita kuma dama ba ilimi gareta bah na sanin yakamata ta dinga antaya masa zagi da cin mutumci dake biyo bata.
Mungode da ziyartar shafinmu.
No comments:
Post a Comment