Jarumar kannywood wato rahama sadau ta fito ta maidama jarumin kannywood martani akan caccakarta da yayi tace hassada ce da Bakin ciki ake yima ta anga tana ci gaba shine Shima ya Kara sako sabon video Wanda sheik jafar yake magana yadda masu irin halinta suke kasancewa a ranar hisabi.
Kalli video
Allah kyauta
ReplyDeleteShikenen yayiwa tufkan hanchi koshi ma Mallam din zata maida masa martani! Allah kyauta
ReplyDelete